Surah Al-Jathiya ( Crouching ) - Aya 25

Surah Al-Jathiya ( Crouching ) - Hausa - Aya 25 Aya count 37

وَإِذَا تُتْلَىٰ عَلَيْهِمْ ءَايَٰتُنَا بَيِّنَٰتٍۢ مَّا كَانَ حُجَّتَهُمْ إِلَّآ أَن قَالُوا۟ ٱئْتُوا۟ بِـَٔابَآئِنَآ إِن كُنتُمْ صَٰدِقِينَ ﴿٢٥﴾
Kuma idan anã karanta ãyõyinMu bayyanannu a kansu, bãbu abin da ya kasance hujjarsu fãce suka ce: \"Ku zo mana da ubanninmu, idan kun kasance mãsu gaskiya.\"
Share