Surah Fussilat ( Explained in Detail ) - Aya 33

Surah Fussilat ( Explained in Detail ) - Hausa - Aya 33 Aya count 54

وَمَنْ أَحْسَنُ قَوْلًۭا مِّمَّن دَعَآ إِلَى ٱللَّهِ وَعَمِلَ صَٰلِحًۭا وَقَالَ إِنَّنِى مِنَ ٱلْمُسْلِمِينَ ﴿٣٣﴾
Kuma wãne ne mafi kyau ga magana daga wanda ya yi kira zuwa ga Allah, kuma ya aikata aiki na ƙwarai kuma ya ce: \"Lalle nĩinã daga mãsu sallamãwar al'amari zuwa ga Allah?\"
Share