Surah Fussilat ( Explained in Detail ) - Aya 26

Surah Fussilat ( Explained in Detail ) - Hausa - Aya 26 Aya count 54

وَقَالَ ٱلَّذِينَ كَفَرُوا۟ لَا تَسْمَعُوا۟ لِهَٰذَا ٱلْقُرْءَانِ وَٱلْغَوْا۟ فِيهِ لَعَلَّكُمْ تَغْلِبُونَ ﴿٢٦﴾
Kuma waɗanda suka kafirta suka cc, \"Kada ku saurãra ga wannan Alkur' ãni, kuma ku yi ta yin kuwwa a ckin (lõkacin karãtun) sa, ɗammãninku zã ku rinjaya.\"
Share