Surah Fussilat ( Explained in Detail ) - Aya 11

Surah Fussilat ( Explained in Detail ) - Hausa - Aya 11 Aya count 54

ثُمَّ ٱسْتَوَىٰٓ إِلَى ٱلسَّمَآءِ وَهِىَ دُخَانٌۭ فَقَالَ لَهَا وَلِلْأَرْضِ ٱئْتِيَا طَوْعًا أَوْ كَرْهًۭا قَالَتَآ أَتَيْنَا طَآئِعِينَ ﴿١١﴾
Sa'an nan Ya daidaita zuwa ga sama alhãli kuwa ita (a lõkacin) hayãƙi ce, sai Ya ce mata, ita da ƙasã \"Ku zo, bisa ga yarda kõ a kan tĩlas.\" Suka ce: \"Mun zo, munã mãsu ɗã'ã. \"
Share