Surah Ghafir ( The Forgiver God ) - Aya 84

Surah Ghafir ( The Forgiver God ) - Hausa - Aya 84 Aya count 85

فَلَمَّا رَأَوْا۟ بَأْسَنَا قَالُوٓا۟ ءَامَنَّا بِٱللَّهِ وَحْدَهُۥ وَكَفَرْنَا بِمَا كُنَّا بِهِۦ مُشْرِكِينَ ﴿٨٤﴾
Sa'an nan a lõkacin da suka ga azãbarMu, suka ce: \"Mun yi ĩmãni da Allah, Shi kaɗai, kuma mun kãfirta da abin da muka kasance munã shirki da shi.\"
Share