Surah Ghafir ( The Forgiver God ) - Aya 49

Surah Ghafir ( The Forgiver God ) - Hausa - Aya 49 Aya count 85

وَقَالَ ٱلَّذِينَ فِى ٱلنَّارِ لِخَزَنَةِ جَهَنَّمَ ٱدْعُوا۟ رَبَّكُمْ يُخَفِّفْ عَنَّا يَوْمًۭا مِّنَ ٱلْعَذَابِ ﴿٤٩﴾
Kuma waɗanda suke a cikin wutã suka ce wa matsaran Jahannama, \"Ku rõki Ubangijinku Ya sauƙaƙa mana, a yini ɗaya, daga azãba.\"
Share