Surah Ghafir ( The Forgiver God ) - Aya 46

Surah Ghafir ( The Forgiver God ) - Hausa - Aya 46 Aya count 85

ٱلنَّارُ يُعْرَضُونَ عَلَيْهَا غُدُوًّۭا وَعَشِيًّۭا ۖ وَيَوْمَ تَقُومُ ٱلسَّاعَةُ أَدْخِلُوٓا۟ ءَالَ فِرْعَوْنَ أَشَدَّ ٱلْعَذَابِ ﴿٤٦﴾
Wutã, anã gitta su a kanta, sãfe da maraice, kuma a rãnar da Sa'a take tsayuwa, anã cẽwa, \"Ku shigar da mutãnen Fir'auna a mafi tsananin azãba.\"
Share