Surah Ghafir ( The Forgiver God ) - Aya 27

Surah Ghafir ( The Forgiver God ) - Hausa - Aya 27 Aya count 85

وَقَالَ مُوسَىٰٓ إِنِّى عُذْتُ بِرَبِّى وَرَبِّكُم مِّن كُلِّ مُتَكَبِّرٍۢ لَّا يُؤْمِنُ بِيَوْمِ ٱلْحِسَابِ ﴿٢٧﴾
Kuma Mũsã ya ce: \"Lalle nĩ, nã nẽmi tsari da Ubangijĩna kuma Ubangijinku, daga dukan makangari, wanda bã ya ĩmani da rãnar Hisãbi.\"
Share