Surah Ghafir ( The Forgiver God ) - Aya 25

Surah Ghafir ( The Forgiver God ) - Hausa - Aya 25 Aya count 85

فَلَمَّا جَآءَهُم بِٱلْحَقِّ مِنْ عِندِنَا قَالُوا۟ ٱقْتُلُوٓا۟ أَبْنَآءَ ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ مَعَهُۥ وَٱسْتَحْيُوا۟ نِسَآءَهُمْ ۚ وَمَا كَيْدُ ٱلْكَٰفِرِينَ إِلَّا فِى ضَلَٰلٍۢ ﴿٢٥﴾
Sa'an nan, a lõkacin da ya jẽ musu da gaskiya daga wurinMu, suka ce: \"Ku kashe ɗiyan waɗanda suka yi ĩmãni tãre da shi, kuma ku rãyar da mãtansu.\" Kuma mugun shirin kãfirai, bai zama ba fãce a cikin bata.
Share