Surah Ghafir ( The Forgiver God ) - Aya 16

Surah Ghafir ( The Forgiver God ) - Hausa - Aya 16 Aya count 85

يَوْمَ هُم بَٰرِزُونَ ۖ لَا يَخْفَىٰ عَلَى ٱللَّهِ مِنْهُمْ شَىْءٌۭ ۚ لِّمَنِ ٱلْمُلْكُ ٱلْيَوْمَ ۖ لِلَّهِ ٱلْوَٰحِدِ ٱلْقَهَّارِ ﴿١٦﴾
Rãnar da suke bayyanannu, bãbu wani abu daga gare su wanda yake iya bõyuwa ga Allah. \"Mulki ga wa ya ke a yau?\" Yana ga Allah, Makaɗaici, Mai tĩlastãwa.
Share