Surah Az-Zumar ( The Groups ) - Aya 65

Surah Az-Zumar ( The Groups ) - Hausa - Aya 65 Aya count 75

وَلَقَدْ أُوحِىَ إِلَيْكَ وَإِلَى ٱلَّذِينَ مِن قَبْلِكَ لَئِنْ أَشْرَكْتَ لَيَحْبَطَنَّ عَمَلُكَ وَلَتَكُونَنَّ مِنَ ٱلْخَٰسِرِينَ ﴿٦٥﴾
Kuma an yi wahayi zuwa gare ka da kuma zuwa ga waɗanda suke a gabãninka, \"Lalle idan ka yi shirki haƙĩƙa aikinka zai ɓãci, kuma lalle zã ka kasance daga mãsu hasãra.\"
Share