Surah Az-Zumar ( The Groups ) - Aya 57

Surah Az-Zumar ( The Groups ) - Hausa - Aya 57 Aya count 75

أَوْ تَقُولَ لَوْ أَنَّ ٱللَّهَ هَدَىٰنِى لَكُنتُ مِنَ ٱلْمُتَّقِينَ ﴿٥٧﴾
\"Ko kuma (kada) ya ce: 'Da Allah Ya shiryar da ni, dã na kasance daga mãsu taƙawa.'\"
Share