Surah Az-Zumar ( The Groups ) - Aya 43

Surah Az-Zumar ( The Groups ) - Hausa - Aya 43 Aya count 75

أَمِ ٱتَّخَذُوا۟ مِن دُونِ ٱللَّهِ شُفَعَآءَ ۚ قُلْ أَوَلَوْ كَانُوا۟ لَا يَمْلِكُونَ شَيْـًۭٔا وَلَا يَعْقِلُونَ ﴿٤٣﴾
Kõ kuma sun riƙi mãsu cẽto ne, waɗansun Allah? Ka ce: \"Shin, kuma kõ dã sun kasance bã su da mallakar kõme, kuma bã su hankalta?\"
Share