Surah Az-Zumar ( The Groups ) - Aya 24

Surah Az-Zumar ( The Groups ) - Hausa - Aya 24 Aya count 75

أَفَمَن يَتَّقِى بِوَجْهِهِۦ سُوٓءَ ٱلْعَذَابِ يَوْمَ ٱلْقِيَٰمَةِ ۚ وَقِيلَ لِلظَّٰلِمِينَ ذُوقُوا۟ مَا كُنتُمْ تَكْسِبُونَ ﴿٢٤﴾
Shin fa, wanda ke kãre mũguwar azãba da fuskarsa (yanã zama kamar waninsa) a Rãnar ƙiyãma? Kuma a ce wa azzãlumai, \"Ku ɗanɗani abin da kuka kasance kunã aikatãwa.\"
Share