Surah Sad ( The Letter Sad ) - Aya 86

Surah Sad ( The Letter Sad ) - Hausa - Aya 86 Aya count 88

قُلْ مَآ أَسْـَٔلُكُمْ عَلَيْهِ مِنْ أَجْرٍۢ وَمَآ أَنَا۠ مِنَ ٱلْمُتَكَلِّفِينَ ﴿٨٦﴾
Ka ce: \"Bã ni tambayar ku wata ijãra, a kansa kuma bã ni daga mãsu ƙãƙalen faɗarsa.\"
Share