Surah Sad ( The Letter Sad ) - Aya 85

Surah Sad ( The Letter Sad ) - Hausa - Aya 85 Aya count 88

لَأَمْلَأَنَّ جَهَنَّمَ مِنكَ وَمِمَّن تَبِعَكَ مِنْهُمْ أَجْمَعِينَ ﴿٨٥﴾
\"Lalle zã Ni cika Jahannama daga gare ka, kuma daga wanda ya bĩ ka daga gare su, gabã ɗaya\"
Share