Surah Sad ( The Letter Sad ) - Aya 7

Surah Sad ( The Letter Sad ) - Hausa - Aya 7 Aya count 88

مَا سَمِعْنَا بِهَٰذَا فِى ٱلْمِلَّةِ ٱلْءَاخِرَةِ إِنْ هَٰذَآ إِلَّا ٱخْتِلَٰقٌ ﴿٧﴾
\"Ba mu taɓa ji ba, game da wannan a cikin addinin ƙarshe. Wannan bai zama ba fãce ƙiren ƙarya.\"
Share