Surah Sad ( The Letter Sad ) - Aya 69

Surah Sad ( The Letter Sad ) - Hausa - Aya 69 Aya count 88

مَا كَانَ لِىَ مِنْ عِلْمٍۭ بِٱلْمَلَإِ ٱلْأَعْلَىٰٓ إِذْ يَخْتَصِمُونَ ﴿٦٩﴾
\"Wani ilmi bai kasance a gare ni ba game da jama'a (malã'iku) mafi ɗaukaka a lõkacin da suke yin husũma.\"
Share