Surah Sad ( The Letter Sad ) - Aya 65

Surah Sad ( The Letter Sad ) - Hausa - Aya 65 Aya count 88

قُلْ إِنَّمَآ أَنَا۠ مُنذِرٌۭ ۖ وَمَا مِنْ إِلَٰهٍ إِلَّا ٱللَّهُ ٱلْوَٰحِدُ ٱلْقَهَّارُ ﴿٦٥﴾
Ka ce: \"Nĩ mai gargaɗikawai ne, kuma babu wani abin bautawa sai Allah, Makaɗaici, Mai tilastawa.\"
Share