Surah Sad ( The Letter Sad ) - Aya 62

Surah Sad ( The Letter Sad ) - Hausa - Aya 62 Aya count 88

وَقَالُوا۟ مَا لَنَا لَا نَرَىٰ رِجَالًۭا كُنَّا نَعُدُّهُم مِّنَ ٱلْأَشْرَارِ ﴿٦٢﴾
Kuma suka ce: \"Mẽ ya sãme mu, bã mu ganin waɗansu mazãje, mun kasance munã ƙidãya su daga asharãrai?\"
Share