Surah Sad ( The Letter Sad ) - Aya 61

Surah Sad ( The Letter Sad ) - Hausa - Aya 61 Aya count 88

قَالُوا۟ رَبَّنَا مَن قَدَّمَ لَنَا هَٰذَا فَزِدْهُ عَذَابًۭا ضِعْفًۭا فِى ٱلنَّارِ ﴿٦١﴾
Suka ce: \"Ya Ubangijinmu! Wanda ya gabãtar da wannan a gare mu, to, Ka ƙãra masa azãba, ninki, a cikin wutã.\"
Share