Surah Sad ( The Letter Sad ) - Aya 60

Surah Sad ( The Letter Sad ) - Hausa - Aya 60 Aya count 88

قَالُوا۟ بَلْ أَنتُمْ لَا مَرْحَبًۢا بِكُمْ ۖ أَنتُمْ قَدَّمْتُمُوهُ لَنَا ۖ فَبِئْسَ ٱلْقَرَارُ ﴿٦٠﴾
Suka ce: \"Ã'a, ku ne bãbu marãba a gare ku, kũ ne kuka gabãtar da shi a gare mu.\" To, matabbatar tã mũnana (ita wutar).
Share