Surah Sad ( The Letter Sad ) - Aya 6

Surah Sad ( The Letter Sad ) - Hausa - Aya 6 Aya count 88

وَٱنطَلَقَ ٱلْمَلَأُ مِنْهُمْ أَنِ ٱمْشُوا۟ وَٱصْبِرُوا۟ عَلَىٰٓ ءَالِهَتِكُمْ ۖ إِنَّ هَٰذَا لَشَىْءٌۭ يُرَادُ ﴿٦﴾
Shũgabanni daga cikinsu, suka tafi (suka ce),\"Ku yi tafiyarku, ku yi haƙuri a kan abũbuwan bautawarku. Lalle wannan, haƙiƙa, wani abu ne ake nufi!\"
Share