Surah Sad ( The Letter Sad ) - Aya 5

Surah Sad ( The Letter Sad ) - Hausa - Aya 5 Aya count 88

أَجَعَلَ ٱلْءَالِهَةَ إِلَٰهًۭا وَٰحِدًا ۖ إِنَّ هَٰذَا لَشَىْءٌ عُجَابٌۭ ﴿٥﴾
\"Shin, yã sanya gumãka duka su zama abin bautawa guda? Lalle wannan, haƙĩƙa, abu ne mai ban mãmaki!\"
Share