Surah Sad ( The Letter Sad ) - Aya 41

Surah Sad ( The Letter Sad ) - Hausa - Aya 41 Aya count 88

وَٱذْكُرْ عَبْدَنَآ أَيُّوبَ إِذْ نَادَىٰ رَبَّهُۥٓ أَنِّى مَسَّنِىَ ٱلشَّيْطَٰنُ بِنُصْبٍۢ وَعَذَابٍ ﴿٤١﴾
Kuma ka ambaci bãwanMu Ayyũba a lõkacin da ya kirãyi Ubangijinsa, ya ce: \"Lalle nĩ, Shaiɗan yã shãfe ni da wahala da kuma wata azãba.\"
Share