Surah Sad ( The Letter Sad ) - Aya 4

Surah Sad ( The Letter Sad ) - Hausa - Aya 4 Aya count 88

وَعَجِبُوٓا۟ أَن جَآءَهُم مُّنذِرٌۭ مِّنْهُمْ ۖ وَقَالَ ٱلْكَٰفِرُونَ هَٰذَا سَٰحِرٌۭ كَذَّابٌ ﴿٤﴾
Kuma suka yi mãmãki dõmin Mai gargaɗi, daga cikinsu, ya je musu. Kuma kãfirai sukace, \"Wannan mai sihiri ne, maƙaryaci.\"
Share