Surah Sad ( The Letter Sad ) - Aya 33

Surah Sad ( The Letter Sad ) - Hausa - Aya 33 Aya count 88

رُدُّوهَا عَلَىَّ ۖ فَطَفِقَ مَسْحًۢا بِٱلسُّوقِ وَٱلْأَعْنَاقِ ﴿٣٣﴾
\"Ku mayar da su a gare ni.\" Sai ya shiga yankansu da takõbi ga ƙwabrukansu da wuyõyinsu.
Share