Surah Sad ( The Letter Sad ) - Aya 16

Surah Sad ( The Letter Sad ) - Hausa - Aya 16 Aya count 88

وَقَالُوا۟ رَبَّنَا عَجِّل لَّنَا قِطَّنَا قَبْلَ يَوْمِ ٱلْحِسَابِ ﴿١٦﴾
Kuma suka ce: \"Ya Ubangijinmu! Ka gaggauta mana da rabonmu, a gabãnin rãnar bincike.\"
Share