Surah As-Saaffat ( Those Ranges in Ranks ) - Aya 99

Surah As-Saaffat ( Those Ranges in Ranks ) - Hausa - Aya 99 Aya count 182

وَقَالَ إِنِّى ذَاهِبٌ إِلَىٰ رَبِّى سَيَهْدِينِ ﴿٩٩﴾
Kuma (Ibrahĩm] ya ce: \"Lalle, nĩ mai tafiya ne zuwa ga Ubangijĩna, zai shiryar da ni.\"
Share