Surah As-Saaffat ( Those Ranges in Ranks ) - Aya 57

Surah As-Saaffat ( Those Ranges in Ranks ) - Hausa - Aya 57 Aya count 182

وَلَوْلَا نِعْمَةُ رَبِّى لَكُنتُ مِنَ ٱلْمُحْضَرِينَ ﴿٥٧﴾
\"Kuma bã dõmin ni'imar Ubangijĩna ba, lalle, dã na kasance daga waɗanda ake halartarwa (tãre da kai a cikin wutã).\"
Share