Surah As-Saaffat ( Those Ranges in Ranks ) - Aya 51

Surah As-Saaffat ( Those Ranges in Ranks ) - Hausa - Aya 51 Aya count 182

قَالَ قَآئِلٌۭ مِّنْهُمْ إِنِّى كَانَ لِى قَرِينٌۭ ﴿٥١﴾
Wani mai magana daga cikinsu ya ce: \"Lalle ni wani abõki ya kasance a gare ni (a dũniya).\"
Share