Surah As-Saaffat ( Those Ranges in Ranks ) - Aya 31

Surah As-Saaffat ( Those Ranges in Ranks ) - Hausa - Aya 31 Aya count 182

فَحَقَّ عَلَيْنَا قَوْلُ رَبِّنَآ ۖ إِنَّا لَذَآئِقُونَ ﴿٣١﴾
\"Sabõda haka maganar Ubangijinmu ta wajaba a kanmu. Lalle mũ, mãsu ɗanɗanãwa ne.\"
Share