Surah As-Saaffat ( Those Ranges in Ranks ) - Aya 158

Surah As-Saaffat ( Those Ranges in Ranks ) - Hausa - Aya 158 Aya count 182

وَجَعَلُوا۟ بَيْنَهُۥ وَبَيْنَ ٱلْجِنَّةِ نَسَبًۭا ۚ وَلَقَدْ عَلِمَتِ ٱلْجِنَّةُ إِنَّهُمْ لَمُحْضَرُونَ ﴿١٥٨﴾
Kuma suka sanya nasaba a tsakãninSa da tsakãnin aljannu. Alhãli kuwa Lalle aljannu sun sani, \"Lalle sũ, haƙĩƙa waɗanda ake halartarwa ne (a cikin wutã.)\"
Share