Surah As-Saaffat ( Those Ranges in Ranks ) - Aya 149

Surah As-Saaffat ( Those Ranges in Ranks ) - Hausa - Aya 149 Aya count 182

فَٱسْتَفْتِهِمْ أَلِرَبِّكَ ٱلْبَنَاتُ وَلَهُمُ ٱلْبَنُونَ ﴿١٤٩﴾
Sabõda haka, ka tambaye su, \"Shin, Ubangijinka ne da 'ya'ya mãtã, kuma su da ɗiya maza?\"
Share