Surah As-Saaffat ( Those Ranges in Ranks ) - Aya 134

Surah As-Saaffat ( Those Ranges in Ranks ) - Hausa - Aya 134 Aya count 182

إِذْ نَجَّيْنَٰهُ وَأَهْلَهُۥٓ أَجْمَعِينَ ﴿١٣٤﴾
A lõkacin da Muka tsĩrar da shi, da mutãnensa gabã ɗaya.
Share