Surah As-Saaffat ( Those Ranges in Ranks ) - Aya 11

Surah As-Saaffat ( Those Ranges in Ranks ) - Hausa - Aya 11 Aya count 182

فَٱسْتَفْتِهِمْ أَهُمْ أَشَدُّ خَلْقًا أَم مَّنْ خَلَقْنَآ ۚ إِنَّا خَلَقْنَٰهُم مِّن طِينٍۢ لَّازِبٍۭ ﴿١١﴾
Ka tambaye su: \"Shin sũ ne mafi wuya ga halittawa, kõ, kuwa waɗanda Muka halitta?\" Lalle Mũ, Mun halitta su daga lãkã mai ɗauri.
Share