Surah Al-Ahzab ( The Combined Forces ) - Aya 67

Surah Al-Ahzab ( The Combined Forces ) - Hausa - Aya 67 Aya count 73

وَقَالُوا۟ رَبَّنَآ إِنَّآ أَطَعْنَا سَادَتَنَا وَكُبَرَآءَنَا فَأَضَلُّونَا ٱلسَّبِيلَا۠ ﴿٦٧﴾
Kuma suka ce: \"Yã Ubangijinmu! Lalle mũ mun bi shugabanninmu da manyanmu! Sai suka ɓatar da mu daga hanya!
Share