Surah Al-Ahzab ( The Combined Forces ) - Aya 66

Surah Al-Ahzab ( The Combined Forces ) - Hausa - Aya 66 Aya count 73

يَوْمَ تُقَلَّبُ وُجُوهُهُمْ فِى ٱلنَّارِ يَقُولُونَ يَٰلَيْتَنَآ أَطَعْنَا ٱللَّهَ وَأَطَعْنَا ٱلرَّسُولَا۠ ﴿٦٦﴾
Rãnar da ake jũya fuskõkinsu a cikin wuta sunã cẽwa, \"Kaitonmu, sabõda, rashin biyarmu ga Allah da rashin biyarmu ga Manzo!\"
Share