Surah Al-Ahzab ( The Combined Forces ) - Aya 44

Surah Al-Ahzab ( The Combined Forces ) - Hausa - Aya 44 Aya count 73

تَحِيَّتُهُمْ يَوْمَ يَلْقَوْنَهُۥ سَلَٰمٌۭ ۚ وَأَعَدَّ لَهُمْ أَجْرًۭا كَرِيمًۭا ﴿٤٤﴾
Gaisuwarsu a rãnar da suke haɗuwa da shi \"Salãm\", kuma Yã yi musu tattalin wani sakamako na karimci.
Share