Surah Al-Ahzab ( The Combined Forces ) - Aya 22

Surah Al-Ahzab ( The Combined Forces ) - Hausa - Aya 22 Aya count 73

وَلَمَّا رَءَا ٱلْمُؤْمِنُونَ ٱلْأَحْزَابَ قَالُوا۟ هَٰذَا مَا وَعَدَنَا ٱللَّهُ وَرَسُولُهُۥ وَصَدَقَ ٱللَّهُ وَرَسُولُهُۥ ۚ وَمَا زَادَهُمْ إِلَّآ إِيمَٰنًۭا وَتَسْلِيمًۭا ﴿٢٢﴾
Kuma a lõkacin da mũminai suka ga ƙungiyõyin kãfirai, sai suka ce, \"Wannan ne abin da Allah da ManzonSa suka yi mana wa'adi, Allah da ManzonSa sunyi gaskiya.\" Kuma wannan bai ƙãra musu kõme ba fãce ĩmãni da sallamãwa.
Share