Surah Al-Ahzab ( The Combined Forces ) - Aya 18

Surah Al-Ahzab ( The Combined Forces ) - Hausa - Aya 18 Aya count 73

۞ قَدْ يَعْلَمُ ٱللَّهُ ٱلْمُعَوِّقِينَ مِنكُمْ وَٱلْقَآئِلِينَ لِإِخْوَٰنِهِمْ هَلُمَّ إِلَيْنَا ۖ وَلَا يَأْتُونَ ٱلْبَأْسَ إِلَّا قَلِيلًا ﴿١٨﴾
Lalle Allah Ya san mãsu hana mutãne fita daga cikinku, da mãsu cẽwa ga 'yan'uwansu,\"Ku zo nan a wurinmu.\" Kuma bã zã su shiga yãƙi ba fãce kaɗan.
Share