Surah Al-Ahzab ( The Combined Forces ) - Aya 17

Surah Al-Ahzab ( The Combined Forces ) - Hausa - Aya 17 Aya count 73

قُلْ مَن ذَا ٱلَّذِى يَعْصِمُكُم مِّنَ ٱللَّهِ إِنْ أَرَادَ بِكُمْ سُوٓءًا أَوْ أَرَادَ بِكُمْ رَحْمَةًۭ ۚ وَلَا يَجِدُونَ لَهُم مِّن دُونِ ٱللَّهِ وَلِيًّۭا وَلَا نَصِيرًۭا ﴿١٧﴾
Ka ce: \"Wãne ne wanda yake tsare ku daga Allah, idan Yã yi nufin wata cũta game da ku?\" Kuma bã zã su sãmar wa kansu wani majiɓinci ba, banda Allah, kuma bã zã su sãmar wa kansu wani mataimaki ba.
Share