Surah Al-Ahzab ( The Combined Forces ) - Aya 12

Surah Al-Ahzab ( The Combined Forces ) - Hausa - Aya 12 Aya count 73

وَإِذْ يَقُولُ ٱلْمُنَٰفِقُونَ وَٱلَّذِينَ فِى قُلُوبِهِم مَّرَضٌۭ مَّا وَعَدَنَا ٱللَّهُ وَرَسُولُهُۥٓ إِلَّا غُرُورًۭا ﴿١٢﴾
Kuma a lõkacin da munafukai da waɗanda akwai cũta a cikin zukãtansu ke cẽwa, Allah da ManzonSa, \"Ba su yi mana wa'adin kõme ba, fãce rũɗi.\"
Share