Surah As-Sajdah ( The Prostration ) - Aya 29

Surah As-Sajdah ( The Prostration ) - Hausa - Aya 29 Aya count 30

قُلْ يَوْمَ ٱلْفَتْحِ لَا يَنفَعُ ٱلَّذِينَ كَفَرُوٓا۟ إِيمَٰنُهُمْ وَلَا هُمْ يُنظَرُونَ ﴿٢٩﴾
Ka ce: \"Ranar hukuncin nan, ĩmãnin waɗanda suka kãfirta bã zai amfãne su ba (a cikinta) kuma bã zã a yi musu jinkiri ba.\"
Share