Surah Al-Imran ( The Famiy of Imran ) - Aya 81

Surah Al-Imran ( The Famiy of Imran ) - Hausa - Aya 81 Aya count 200

وَإِذْ أَخَذَ ٱللَّهُ مِيثَٰقَ ٱلنَّبِيِّۦنَ لَمَآ ءَاتَيْتُكُم مِّن كِتَٰبٍۢ وَحِكْمَةٍۢ ثُمَّ جَآءَكُمْ رَسُولٌۭ مُّصَدِّقٌۭ لِّمَا مَعَكُمْ لَتُؤْمِنُنَّ بِهِۦ وَلَتَنصُرُنَّهُۥ ۚ قَالَ ءَأَقْرَرْتُمْ وَأَخَذْتُمْ عَلَىٰ ذَٰلِكُمْ إِصْرِى ۖ قَالُوٓا۟ أَقْرَرْنَا ۚ قَالَ فَٱشْهَدُوا۟ وَأَنَا۠ مَعَكُم مِّنَ ٱلشَّٰهِدِينَ ﴿٨١﴾
Kuma a lõkacin da Allah Ya riƙi alkawarin Annabãwa: \"Lalle ne ban bã ku wani abu ba daga Littãfi da hikima, sa'an nan kuma wani manzo ya je muku, mai gaskatãwa ga abin da yake tãre da ku; lalle ne zã ku gaskata Shi, kuma lalle ne zã ku taimake shi.\" Ya ce: \"Shin, kun tabbatar kuma kun riƙi alkawarĩNa a kan wannan a gare ku?\" suka ce: \"Mun tabbatar.\" Ya ce: \"To, ku yi shaida, kuma Nĩ a tãre da ku Inã daga mãsu shaida.\"
Share