Surah Al-Imran ( The Famiy of Imran ) - Aya 52

Surah Al-Imran ( The Famiy of Imran ) - Hausa - Aya 52 Aya count 200

۞ فَلَمَّآ أَحَسَّ عِيسَىٰ مِنْهُمُ ٱلْكُفْرَ قَالَ مَنْ أَنصَارِىٓ إِلَى ٱللَّهِ ۖ قَالَ ٱلْحَوَارِيُّونَ نَحْنُ أَنصَارُ ٱللَّهِ ءَامَنَّا بِٱللَّهِ وَٱشْهَدْ بِأَنَّا مُسْلِمُونَ ﴿٥٢﴾
To, a lõkacin da Ĩsa ya gane kãfirci daga gare su, sai ya ce: \"Su wãne ne mataimakãna zuwa ga Allah?\" Hawãriyãwa suka ce: \"Mu ne mataimakan Allah. Mun yi ĩmani da Allah. Kuma ka shaida cẽwa lalle ne mu, mãsu sallamãwa ne.
Share