Surah Al-Imran ( The Famiy of Imran ) - Aya 46

Surah Al-Imran ( The Famiy of Imran ) - Hausa - Aya 46 Aya count 200

وَيُكَلِّمُ ٱلنَّاسَ فِى ٱلْمَهْدِ وَكَهْلًۭا وَمِنَ ٱلصَّٰلِحِينَ ﴿٤٦﴾
\"Kuma yana yi wa mutãne magana a cikin shimfiɗar jariri, da kuma lõkacin da yana dattijo, kuma yana daga sãlihai.\"
Share