Surah Al-Imran ( The Famiy of Imran ) - Aya 40

Surah Al-Imran ( The Famiy of Imran ) - Hausa - Aya 40 Aya count 200

قَالَ رَبِّ أَنَّىٰ يَكُونُ لِى غُلَٰمٌۭ وَقَدْ بَلَغَنِىَ ٱلْكِبَرُ وَٱمْرَأَتِى عَاقِرٌۭ ۖ قَالَ كَذَٰلِكَ ٱللَّهُ يَفْعَلُ مَا يَشَآءُ ﴿٤٠﴾
Ya ce: \"Yã Ubangijina! Yãya yãro zai sãmu a gare ni, alhãli kuwa, lalle tsũfa ya sãme ni, kuma mãtãta bakarãriya ce?\" Allah ya ce, \"Kamar hakan ne, Allah yana aikata abin da Yake so.\"
Share