Surah Al-Imran ( The Famiy of Imran ) - Aya 182

Surah Al-Imran ( The Famiy of Imran ) - Hausa - Aya 182 Aya count 200

ذَٰلِكَ بِمَا قَدَّمَتْ أَيْدِيكُمْ وَأَنَّ ٱللَّهَ لَيْسَ بِظَلَّامٍۢ لِّلْعَبِيدِ ﴿١٨٢﴾
\"Wannan (azãbar) kuwa sabõda abin da hannuwanku suka gabãtar ne. Kuma lalle ne Allah bai zama mai zãlunci ga bãyinsa ba.\"
Share