Surah Al-Imran ( The Famiy of Imran ) - Aya 168

Surah Al-Imran ( The Famiy of Imran ) - Hausa - Aya 168 Aya count 200

ٱلَّذِينَ قَالُوا۟ لِإِخْوَٰنِهِمْ وَقَعَدُوا۟ لَوْ أَطَاعُونَا مَا قُتِلُوا۟ ۗ قُلْ فَٱدْرَءُوا۟ عَنْ أَنفُسِكُمُ ٱلْمَوْتَ إِن كُنتُمْ صَٰدِقِينَ ﴿١٦٨﴾
Waɗanda suka ce wa 'yan'uwansu kuma suka zauna abinsu: \"Dã sun yi mana ɗã'a, dã ba a kashe su ba.\" Ka ce: \"To, ku tunkuɗe mutuwa daga rãyukanku, idan kun kasance mãsu gaskiya.\"
Share